fbpx
Saturday, July 24
Shadow

Ku iya bakinku, ba zai bada hakurin ba>>FFK ya gayawa Kungiyar Musulmai da sukace Fasto Kuka ya bada hakuri ko ya bar Sokoto

Tsohon ministan Sufurin jiragen sama, FFK ya bayyana cewa Bishop Kuka ba zai bada hakuri ba saboda bai ci zarafin Musulmi ba.

 

Yana martanine kan bukatar wata kungiyar Musulmai da sukace Bishop Kuka ya bada hakuri kuma ya daina sukar Musulunci kobya bar Sokoto.

 

A sakon da ya saki ta shafinsa na Twitter,  Femi Fani Kayode yace a ko da yaushe Bishop Kuka na kirane da a zauna Lafiya sannan yace idan akwai wanda zai kawo masa maganar Kuka da yayi ta cin zarafin Musulunci to zai bashi kyautar Miliyan 1.

“Bishop Hassan Kukah did not attack Islam & has nothing to apologise about. He has always sought for religious tolerance & peaceful co-existence between Christians & Muslims. Those that demand that he “must apologise” or “leave Sokoto” must mind their utterances & keep the peace.

 

“If anyone can provide me with a video of Kukah calling for violence against Muslims or inciting people against Islam I will give him one million naira.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *