fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Ku je ku kashe shekau kamar yanda kuka kashe Kwamandan IPOB, Ikonso>>Reno Omokri ga Sojoji

Tsohon Hadimin Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya bayyana cewa, Kamar yanda Sojoji auka je suka kashe Kwamandan IPOB Ikonso haka ya kamata su je su kashe shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau.

 

Ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta, inda yace Shin wai Sojojin Najeriya basa iya kashe shugabannin Boko Haram dana ‘yan Bindiga, kamar yanda Suka kashe Ikonso, ko kuwa akan ESN ne kawai suke da karfi amma basa iyawa Boko Haram da ‘yan Bindiga komai?

He tweeted, “Can’t Nigeria’s Army also take out leaders of Boko Haram, bandits and killer herdsmen troubling Nigeria, the same way they took out alleged ESN leader, Ikonso? Or, are they (security agencies) only strong when it comes to ESN, and weak when it comes to Boko Haram, bandits and herdsmen?”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

  • Kyakkyawan Malami

    Na yarda da Omokri.

    Ta haka ne kungiyar Boko Haram ta fara. Shin kisan Ikonson zai zama ƙarshen IPOB da matsalarsu? Yaƙe-yaƙe nawa muke son ɗauka a lokaci guda?

    Ya kamata sojoji su kama shi, tare da kyakkyawar fahimta. Sannan za a gurfanar da shi a gaban kotu, a yanke masa hukunci kuma a yanke masa hukunci ta hanyar da ta dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *