fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Ku kashe gaba dayan ‘yan bindiga, ta hakane kawai za’a samu zaman Lafiya>>Gwamna El-Rufai ya gayawa Gwamnatin tarayya

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, ya baiwa Gwamnati Shawarar cewa kamata yayi a kashe gaba dayan ‘yan Bindiga.

 

Ya bayyana hakane a wajan taro na musamman da aka yi a Abuja. Gwamna El-Rufai yace ta hakane kawai za’a samu zaman Lafiya a makarantu da sauransu.

 

Yace duk wani dake zaune a cikin daji yana da Laifi dan haka kawai ya kamata Sojojin sama dake da kayan aiki suwa dazukan Najeriya da masu laifi ke boye a ciki luguden wuta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *