fbpx
Monday, September 27
Shadow

Ku kwantar da hankali kwanannan zaku fara jin dadi>>Gwamnatin Tarayya

Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta bayyana cewa, kwanannan ‘yan Najeriya zasu fara jin dadin habakar tattalin arziki.

 

Ta yi magana ne akan alkaluman da hukumar kididdiga ta kasa, NBS ta fitar inda yace tattalin arzikin Najeriya ya samu tagomashi da kaso 5.01 cikin 100.

 

A jawabinta, Zainab tace ba lallai talakawa su ga habakar tattalin arzikin yanzu ba amma a hankali za’a fara jin dadi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *