fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Ku kwantar da hankalinku, Irin rigakafin Coronavirus/COVID-19 din da akawa shugaba Buhari ne za’awa kowa>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa irin rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din da akawa shugaba Buhari ne za’a wa kowa.

 

Shugaban hukumar bada agajin Lafiya Matakin Farko, Faisal Shu’aibu ne ya bayar da wannan tabbaci a ganawa da manema labarai.

 

Gwamnatin ta samar da shafin yanar gizo ga duk wanda ke son a masa rigakafin zai yi rijista.

 

What this launch means is that the COVID-19 vaccination programme has commenced in Nigeria. It is important to stress that the President and other strategic leaders received their vaccine from the same 3.924million doses of AstraZeneca/Oxford COVID-19 vaccine delivered to Flag of Nigeria last week.

“There is no difference between the vaccine received by the president and the vaccine that will be administered to other eligible Nigerians.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *