fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ku kwantar da hankalinku Kwanannan Buhari zai yi maganin masu laifi>>APC

Jam’iyyar APC dake rike da madafan iko a kasarnan ta bayyana cewa tabbas ta yadda akwai matsalar tsaro.

 

Tace lamarin yayi kamari ta yanda ba zata yi siyasa da rayukan mutane ba, APC tace, Shugaba Buhari zai yi maganin Masu laifi kwanannan.

 

Ta bayyana hakane a wata sanarwa da sakataren Kwamitin rikon Kwarya na APC John Edehe ya fitar inda yace zasu yi kokarin gano bakin zaren.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *