fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Ku kwantar da hankalinku, zamu kawar da matsalar tsaro kamin mu sauka>>Shugaba Buhari

Kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ya baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa, gwamnatin me gidansa zata kawar da matsalar tsaro kamin ta sauka.

 

Ya bayyana hakane a hirar ds aka yi dashi a Channels TV inda yace matsalar tsaron ka iya karewa kamin watanni 17 da suka ragewa gwamnatin Buhari.

 

Adesina ya kara da cewa, ana bin masu dsukar nauyin kungiyoyin ta’addancin da wanda suka kafasu ana kashewa wanda kuma a karshe idan aka gama kashesu gaba daya, matsalar zata kau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *