fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ku manta da maganar kafa kasar Oduduwa ba zamu yi nasara ba>>Sarkin Yarbawa ya gayawa danginsa

Basaraken Iwo, Abdulrasheed Adewale Akanbi ya bayyana cewa, maganar kafa Kasar Oduduwa babu ta.

 

Yace maganace kawai ta siyasa, ana son a kawo hargitsine a Yani n Yarbawa. Yace su kansu Sarakunan yarbawa basu da hadin kai. Yace, saboda rashin hadin kansu, ko kungiyar sarakuna yarbawa basu daita, kuma su ma masu neman kafa kasar Oduduwan basu da hadin kai.

 

Yace ana maganar a Kori Fulani daga jihihin Yarbawa, yace shin Babu bata gari a cikin yarbawa ko Inyamurai? Yace wannan kawai wani shiri ne na bata dangantakar dake tsakanin su da Hausa Fulani.

 

Yace baya goyon bayan raba Najeriya, abinda dai ya kamata ayi shine a rika hukunta maau cin hanci, sannan suma jihohin Najeriya a karfafasu. Ya bayyana hakane a hira da aka yi dashi a Vanguard.

No, how can I? There is strength in our diversity. What we should do is to find a way to make this country better. It is not to break it. We are called the giant of Africa. What makes Nigeria the giant? When they were calling Nigeria the giant of Africa, they were yet to discover oil, so what makes it giant? It is the population. This is the most populous black nation in the world. If you ask: those clamouring for this Oduduwa, are they united? Are your leaders and kings united? I started talking about this when I first came on the throne. I have said it severally that we have problems with the traditional rulers in the South West. We are not united; we don’t even have the Yoruba Council of Obas.

 

You have to ask yourself, does criminality belong to one tribe? Do we have criminals that are Yoruba, Igbo and others? Why we are saying the Fulani should leave the South West? I believe there is an underlining issue or political issue with what is going on. I see all these as a sponsored political movement, just to cause some uproar and to spoil the relationship that we have built with the Hausa/Fulani. Those agitating for the Oduduwa Republic are not united; why don’t you put your house in order first and see where it will lead us. When the Yoruba come together as one, especially the leadership and by leadership, I mean the kings, then, we can achieve a lot.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *