fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Ku rika wa Gwamnatina Adalci>>Shugaba Buhari ga ‘yan Najeriya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyanawa ‘yan Najeriya cewa, su rika yiwa Gwamnatinsa Adalci.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da gidan talabijin na kasa, NTA a daren jiya.

 

Shugaban yace rikicin dake faruwa a Arewa da satar danyen Mai a Kudu ya taba ayyukan gwamnatinsa.

 

Shugaban ya kuma bayyana cewa, kudin da gwamnatocin da suka gabaceshi suka samu sun fi wanda shi ya samu.

He, “Nigerian should be fair to this administration, they should reflect seriously at the time we came in esp relative to the north east and south south.”

“The  resources we have now, how much were we producing  now to what the previous adminiatration was producing. 2.1m barrel per day average at the Price cost of 100 american dollar.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *