fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Ku sha kuruminku: Zan warware duka matsalolin Najeriya kamin in sauka daga mulki>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, zai warware duka matsalolin Najeriya kamin ya sauka daga mulki a shekarar 2023.

 

Shugaban ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Femi Adesina. Yace zai warware matsalolin tsaro dana tattalin arziki.

 

Yace duk da matsalolin da kasar ke Fuskanta, akwai abubuwa da yawa masu kyau dake faruwa a Najeriya, musamman ta bangaren raya kasa.

 

Yace bai kamata ‘yan Najeriya su rika cewa babu abinda ke aiki a kasar ba. Ya kara da cewa, matsalolin dake faruwa ba a Najeriya bane kadai, abune da ya shafi duka Duniya.

 

“When you say things are not in the best of shape, you are making a sweeping statement but that may not be right. There are challenges in certain areas. In security, economy there are challenges but that does not mean that some good things are not happening in the country”.

“I just spoke with you about infrastructure and things that will be commissioned in the first quarter of next year particularly. Are those not good things? There are challenges in the country and those challenges are being tackled”.

“Be rest assured that those challenges will be decisively tackled in the life of this administration. It will be wrong for anybody to just come out and say things are not right in the country. No! There are challenges just as many other countries of the world have challenges. But are there good things happening in Nigeria? I can bet you, great things are happening in this country”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *