fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Ku shirya sayen Man fetur a sama da Naira 200 kowace lita a watan Afrilu>>NNPC

Shugaban kamfanin mai na kasa, NNPC, Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya su shirya sayen mai da tsada nan gaba.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai a fadar shugaban kasa.

 

Yace ainahin farashin da ya kamata a sayar da man fetur shine Naira 234 amma gwamnati na biyawa ‘yan Najeriya kudin tallafi inda ake sayar da man akan 162, yace amma hakan ba zai ci gaba ba dolene ‘yan Najeriya su shirya sayen man da tsada.

 

He explained that while the actual cost of importation and handling charges amounts to N234 per liter, the government is selling at N162 per liter.

He, however, said the NNPC can no longer afford to bear the cost, adding that sooner or later Nigerians would have to pay the actual cost for the commodity. Guardian.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *