fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ku tashi ku kare jama’arku, ku daina jirana, Shugaba Buhari ga Gwamnoni

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyanawa gwamnoni cewa, su daina jiran Gwamnatin tarayya, su tashi tsaye su kare jama’arsu daga hare-haren ‘yan Bindiga.

 

Shugaba Buharu yace, wasu Gwamnoni daga yankin Kudu maso yamma sun kai masa ziyara inda suke masa korafi kan matsalar ‘yan Bindiga.

 

Yace sun san mutanen fiye dashi, dan haka su tashi tsaye su kare jama’arsu,  su daina jira sai Gwamnatin tarayya ta yi komai.

Describing it as a threat to food security, Buhari said, “You know these people more than I do, and you are democratically elected to protect your people. Don’t sit idly expecting me to do everything, take action.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *