fbpx
Monday, November 29
Shadow

Ku tashi ku yi sulhu da Nnamdi Kanu da Sunday Igboho kamar yanda nake yi da ‘yan Bindigar Arewa>>Sheikh Gumi ga Mutanen Kudu

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya jawo hankalin malaman Addinin a Kudu da su shiga su yi sulhu da masu tada kayar baya a yankusu, kamar yanda yake yi a Arewa.

 

Malam ya bayyana hakane a wata sanarwa da ya fitar kan kiran a saka ‘yan Bindiga cikin ‘yan ta’adda.

 

Ya bayyana cewa, shi baya goyon bayan wannan mataki. Gwamnan Kaduna da wasu manyan ‘yan siyasa na daga cikin wanda suka yi kiran sanya ‘yan Bindigar cikin ta’adda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *