fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Ku Taya Ni Da Addu’ar Samun Nasara Kan ‘Yan Ta’adda, Rokon Shugaba Buhari Ga ‘Yan Nijeriya

“Al’ummar Nijeriya ku taya ni da addu’ar samun nasara, tare da bayar da hadin kanku wajen kawar da masu tayar da zaune tsaye.

Wadannan jiragen saman na yaki da na kaddamar da fara aikinsu a wannan rana, na yi hakan ne domin cigaba da aikin da Gwamnati na ke yi na magance matsalar tsaro.
Addu’oinku suna da matukar tasiri sosai, babu Shugaban da zai kasance cikin kwanciyar hankali a lokacin da ake kashe mutanen da yake mulka.”
Wannan wasu daga cikin kalaman Shugaba Muhammadu Buhari kenan a wajen kaddamar da jiragen saman yaki da aka gudanar a filin Eagle Square, a babban Birnin Tarayya Abuja.
Daga Magaji Ontop Daura


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *