fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ku toshe kunnuwanku, Kada ku saurari masu son raba Najeriya>>Hukumar Soji ta gayawa Sojojin Najeriya

Hukumar Sojin Najeriya ta jawo hankalin sojoji da kada su saurari masu neman raba kasar.

 

Kakakin Sojin, Janar Muhammad Yerima ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar. Sanarwa na maganane akan wani Rubutu da aka yi wanda aka zargi Hukumar da aika wasu sojoji aka kashesu.

 

Yace rubutun Karyane kuma babu sunayen sojojin da aka fada a cikin rubutun a gidan soja. Yace kuma su basa sa sojoji aiki bisa lura da kabila, addini ko bangaranci.

 

Yace dan haka sojojin da ‘yan Najeriya su yi watsi da wannan magana. Kuma suna neman hadi  kan ‘yan Najeriya kan aikin da suke.

“They have distinguished themselves as enemies of our existence and should be seen and treated as such.

“Furthermore, the Nigerian Army would like to request all peace loving citizens to disregard the content of the said article by Opera News Official in its entirety as it lacks common logic.

“The Nigerian Army also wishes to reiterate its commitment to the protection of our territorial integrity, defending lives and properties of all citizens and residents in Nigeria.

 

“The army further wishes to solicit for the continuous support of all patriotic Nigerians in stamping out activities of criminals including subversive elements for a peaceful and prosperous Nigeria,” he said. (NAN)

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *