fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Ku tsaya a gina kasa daku kada ku Tafi kasar Canada>>GwamnanEkiti ya roki Matasa

Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya roki matasa da kada su fita su bar kasar zuwa kasar Canada.

 

Yace matasan su tsaya a gina kasa tare dasu. Yace matasan idan basa son salon Mulkin APC, Zasu iya hada kai su ki zabarta a 2023.

 

A baya dai, hutudole.com ya kawo muku ya da kasar Canada ta baiwa matasa na kasashe daban-daban damar zama ‘yan kasarta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *