fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Ku yi gaggawar shirya jawabin mika mana mulki dan ‘yan Najeriya sun gaji daku>>PDP ga APC

Jam’iyyar PDP ta gayawa APC cewa ta shirya jawabin mika mulki dan kuwa ‘yan Najeriya sun gaji dasu.

 

Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ne ya bayyana haka.

 

Yace APC ta lalata hadin kan da Najeriya ke dashi da soyayyar juna tsakanin ‘yan kasa da.

 

Yace PDP na jawo hankalin APC ta shirya barin mulki dan kuwa ‘yan Najeriya sun gaji da ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *