fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Ku yi ta komawa APC amma ku sani Buhari na gama Mulkinsa APC ta Mutu>>Ndudi Elumelu

Shugaban marasa Rinjaye na majalisar Wakilai Ndudi Elumelu ya bayyana cewa, shugaba Buhari na sauka daga Mulki jam’iyyar APC ta mutu.

 

Ya bayyana hakane ga masu tururuwar komawa jam’iyyar. Akwai dai gwamnoni da sanatocin da suka koma APC da yawa.

 

Cikin wanda suka koma APC akwai Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle dana Cross-River, Ben Ayade dadai sauransu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *