fbpx
Monday, November 29
Shadow

Ku zo ku shiga siyasa>>Osinbajo ga matasa

Mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo ya nemi matasa da su zo su shiga siyasa a dama dasu.

 

Osinbajo ya bayyana hakane inda yace sai matasan sun shiga siyasa ne sannan zasu iya kawo canjin da ake bukata.

 

Ya fadi hakane a wajan wani taron matasa da aka yi a Abuja.

 

Kakakinsa, Laolu Akande ne ya bayyana hakan. Hakan na zuwa ne yayin da ake cika shekara daya da Zanga-Zangar EndSARS data hargitsa Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *