fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Kudin da muka baiwa Sojoji na yaki da Boko sun yi yawa>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kudaden da ta baiwa Rundunar sojojin dake yaki da Boko Haram a jihar Borno, Operation Lafiya dole sun yi yawa.

 

Gwamnatin tace banda kudin kasafin kudi da ake aikawa sohojin,sukan nemi karin kudi daga wajan shugaban kasa.

 

Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ce ta bayyana haka a yayin da ta gabata  gaban kwamitin dake kula da sojoji na majalisar Dattijai da Sanata Ali Ndume ke Jagoranta.

 

A baya dai, shugaban hedikwatar Tsaro, Janar I Irabor ya bayyanawa Majalisar cewa, Operation Lafiya dole basa samun kudi yanda ya kamata inda suke da gibin Biliyan 50. Ya nemi majalisar data shiga lamarin.

 

Saidai da Ministar Kudin ta bayyana a gaban Majalisar, ta bayyana cewa, shugaba Buhari na baiwa bangaren Tsaro Muhimmanci sosai. Tace ana basu kudinsu 100 bisa 100.

“The funding of the “Operation Lafiya Dole” is 100 per cent. Apart from the budget, some of the military officials always meet the president with additional requests and we fund them.

“In 2019, N75 billion was budgeted for the “Operation Lafiya Dole” but we ended up spending N82.61 billion. N75 billion was what was budgeted for the operation but we ended up paying over 110 per cent,” she said.

Earlier, Ndume had raised the alarm that insurgents in the country were “resurging”, calling on the authorities to rise to the challenge.

“I’ve not seen a Nigerian soldier holding new AK-47 yet. Up to when I go round, the only place the army holds new AK-47 is Abuja. But other places, they don’t hold old AK47.

“Nigerians want the issue of finance and funding of the military addressed,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *