fbpx
Friday, April 23
Shadow

Kudu ya kamata a abaiwa dama ta yi mulki a 2023>>Gwamna Zulum

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya nemo cewa a baiwa ‘yan Kudu damar yin mulki a shekarar 2023.

Gwamnan ya bayyana hakane a wajan kaddamar da wani Littafi na Dakuku Peterside, tsohon shugaban NIMASA.

 

A baya hutudole ya kawo muku yanda PDP ta gayawa APC cewa ba zasu kai Labari ba a zaben 2023PDP ta gayawa APC cewa ba zasu kai Labari ba a zaben 2023

 

Hakanan shima gwamnan jihar Kaduna,  Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nuna goyon bayansa kan a baiwa kudu mulki a 2023Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nuna goyon bayansa kan a baiwa kudu mulki a 2023

Gwamnan ya jawo hankalin APC da ta Mutunta wannan alkawari a mikawa kudu Mulki.

“The issue of power rotation is a covenant between us hence the need to shift the power to the south.”he said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *