fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kulle Twitter gagarumar dama ce ga matasan Najeriya su kirkiro tasu manhajar>>APC

Jam’iyyar APC ta bayyana cewa, rufe shafin Twitter, gagarumar dama ce ga matasan Najeriya su fito da tasu manhajar.

 

Hakan ya fito ne daga bakin kakakin APC na kwamitin riko na jam’iyyar,  John James.

 

Yace dakatar da Twitter abune me kyau saboda tana hada kai da masu son kawo fitina a Najeriya.

 

Yace matasan su yi koyi da kasashe irin su China da Rasha wanda suka samarwa kansu manhaja dake gogayya da Su Twitter da Facebook.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *