fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Kullun gari ya waye sai sun min fyade>>Daya daga cikin wanda aka sace ta bayyana

Daya daga cikin wanda aka yi garkuwa dasu akan hanyar zuwa Rivers daga Enugu ta bayyana irin halin da ta tsinci kanta a ciki.

 

Blessed Cindayo ta bayyana cewa, ta hau mota a Enugu da zummar zuwa Jihar Rivers amma abinda zata iya tunawa shine ta ji wani abu a hancinta, daga nan sai ganinta ta yi a daure tare da wasu.

 

Tace ‘yar Uwarta ce ta tara kudi dan kubutar ds ita daga hannun masu garkuwa da mutanen inda ta tara Miliyan 2 ta hanyar sayar da wasu kadarori da bashi.

 

Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta, tace 2 daga cikin masu garkuwa da mutanen sun mata fyade, sannan kuma an kashe mutane 2 a gabanta, saboda danginsu sun kasa biyan kudin fansa.

My father is not too strong, so my sister had to keep everything away from my father. Two people were killed right in front of me (Philip and one other girl) because they couldn’t meet up with their demands and the other three people were released after the payment of N2,000,000 ransom each.

“They didn’t kill me because my sister was picking up calls even after a week and cooperating with them. My sister had to sell some things and borrow up to pay N2,000,000. Even at that, from the 26 June 2021, every night they beat me and I was raped by two of them.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *