fbpx
Monday, May 10
Shadow

Kuma Dai: An kashe jami’in Kwana-kwana a gidan Gwamnan Imo

Rahotanni daga gidan Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma dake mahaifarsa a Omuma ta karamar Hukumar Oru East na cewa an kashe daya daga cikin jami’in Kwana-kwana.

 

Vanguard ta ruwaito sunan jami’in da Atenesuis Iheakor wanda ke matakin Albashi na 8.

 

Ya mutu ya bar mata daya da yara 5.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *