fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Kuma Dai: An kulle shafin Instagram na Adamu Garba

Bayan cire manhajarsa ta Crowwe daga Pastore. An kuma goge shafin Instagram na Adamu Garba.

 

Adamu ne ya bayyana haka ta shafinsa na Facebook inda yace an masa hakane dan yana Bafulatani dan kuma yana fadar Gaskiya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *