fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kuma Dai: girgizar kasa ta afkawa Inda kasar Iran ke kera makamin Kare dangi

Kasa da awanni kadan bayan da jirgin sama dauke da fasinjoji sama da 170 yayi hadari a kasar Iran, kasar ta kara fuskantar wani ibtila’in na girgizar kasa mai maki 4.9 a kusa da ma’aikatar samar da makamashinta na kare dangi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Girgizar kasar ta aukune a yau, Laraba, kanar yanda Daily Mail UK ta ruwaito.

Koda makwanni 2 da suka gabata, wannan yaki ya samu girgizar kasa me maki 5.1

Wannan duk na zuwane yayin da yaki ke shirin barkewa tsakanin kasar ta Iran da Kasar Amurka kan kisan da kasar ta Amurka ta wa Sojan Iran, Qassem Soleimani inda kuma tuni har kasar ta Iran ta mayar da martani ta hanyar kaiwa sansanin sojin Amurka dake Iraqi Hari.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *