fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kuma Dai: Hadarin Mota ya kashe mutane 19 a Iran

Bayan hadarin jirgin sama daya kashe sama da mutane 170 a kasar Iran, an sake samun wani mummunan hadarin mota da ya kashe mutane 19 tare da jikkata 24 a yau Alhamis.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Lamarin ya farune a yankin Mazandaran inda rahoton kamfanin dillancin labarai na AFP ya bayyana cewa matsalar birkice ta jawoshi.

Kasar Iran na cikin kasashen da ke fama da matsalar tituna a Duniya inda a shekara mutane Dubu 17 ke mutuwa sanadin hadarin mota.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *