fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Kuma Dai: ‘Yan Bindiga sun kai hari kan Ofishin ‘yansanda a Ebonyi

‘Yan Bindiga sun kai hari kan ofishin ‘yansanda dake Igbodo a Ebonyi. Saidai ‘yansanda sun dakile harin.

 

Wata majiyar tsaro ta bayyanawa Vanguard cewa, ‘Yan Bindigar sun kai harinne da misalin karfe 2 na daren ranar Talata.

 

An kashe daya daga cikin ‘yan Bindigar sai kuma Dansanda daya daya Jikkata.

 

“But they met stiff resistance from the police men at the station. In the ensuing battle, a Police officer sustained an injury while the gunmen later retreated with some of them being hit by the bullets from the Police.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *