fbpx
Friday, May 14
Shadow

Kuma Dai: ‘Yan Bindiga sun sake kashe ‘yansanda 2 a Akwa-Ibom

‘Yan Bindiga sun kashe ‘yansanda 2 a jihar Akwa-Ibom a wani da suka kaiwa Ofishinsu.

 

Lamarin ya farune a NKporo dake karamar Hukumar Ohafia, a jijar Abia. ‘Yan bindigar sun kuma saki masu laifin da ake tsare dasu suka kona Ofishin, amma babu wanda ya mutu.

 

Harin jihar Akwa-Ibom kuwa, mharan sun je akan mashinane wani shingen ‘yansanda inda suka kashesu sanan suka kwashe makamansu. Cikin wanda suka kaahe din hadda mace. Hukumar ‘yansandan jihar ta tabbatar da faruwar lamarin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *