fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Kun bar Fulani Makiyaya kuna kama ‘yan IPOB, Amma suna da Allah>>Apostle Sulaiman ga Gwamnati

Apostle Johnson Sulaiman, wanda babban Malamin Addinin Kirista ne ya caccaki gwamnati kan yaki da haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra.

 

Yace IPOB basu da kowa a Gwamnati amma suna da Allah.

 

Ya kara da cewa IPOB suna son ballewa daga Najeriya ne, yayin da Fulani kuma ke son ruguza Najeriyar, yace to wa ya kamata a yaka?

 

”You will go after IPOB?

Yet you cant go after killer herdsmen?

IPOB seeks to pull out of a part of Nigeria

Killer herdsmen destroys the whole Nigeria.

Who should be dealt with urgently?

Tread with caution sir.

They might have no one in power to speak for them,they have GOD.”he wrote

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *