fbpx
Monday, September 27
Shadow

Kuna jin dadin an kamo Nnamdi Kanu amma baku son a kama Abba Kyari>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, ya caccaki masu jin dadin an kama Nnamdi Kanu amma basu son a Mikawa kasar Amurka Abba Kyari.

 

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta.

 

Ya kuma bayyana cewa, akwai kuma wanda basu ji dadin kama Nnamdi Kanu ba amma suna son a Kama Abba Kyari.

 

Ya kara da cewa, akwai kuma wanda ke son kamo Sunday Igboho amma basu son a Kamo Abba Kyari.

 

Ya danganta hakan da kabilanci.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *