fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Kungiyar Izala Ta Kai Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Jakadan Kasar Saudiyya A Nijeriya

Ziyarar ta’aziyar rasuwar Adnan Mahmoud Bostaji, Ambasadan Saudiyya a Nijeriya,  wanda Shugaban Jibwis na kasa, Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da tawagarsa suka kai zuwa ofishin jakadancin saudiyya a Niijeriya domin ta’aziyya. 

Muhammad Alfawzan shine mataimaki ga Marigayi Ambasada, shi ya tarbi shugaban IZALA da tawagarsa. Kazalika Sheikh Lau ya hadu da Ambasadan kasar Kuwait Abdul’aziz Albishir, inda nan ma suka jajantawa juna akan wannan rashi. 
Allah ya gaafarta masa, da sauran musulmai muminai.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *