fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Kungiyar kare Muradun Inyamurai, Ohanaeze Indigbo ta yi Allah wadai da nadin dan Arewa a matsayin Shugaban ‘yansanda

Kungiyar kars muradun inyamurai, Ohanaeze Indigbo ta bayyana takaici da Allah wadai da nadin dan Arewa a matsayin Shugaban ‘yansanda Najeriya da Shugaba Buhari yayi.

 

Kungiyar tace ta shafe lokaci tana rokon Shugaba Buhari ya basu Shugaban ‘yansandan tunda bai sakasu cikin shuwagabannin sojoji ba, tace amma gashi bai ji kiran nasu ba.

 

Kakakin kuniyar, Cheif Alex Ogbonnia ne ya bayyana haka a wani rahoton Punchng inda yace matasan yankinsu na ta kai musu hari akan goyon baya gwamnatin tarayya inda suke basu hakuri cewa za’a samu sauyi amma gashi Shugaban ya watsa musu kasa a ido.

 

Yayi gargadin cewa, wannan rashin adalci shine fa ke sanya matasa na hankoron da kayar baya a yankin nasu.

 

“It is unjust and unfair to sideline the South-East in the security architecture of the country. Injustice promotes insecurity; it promotes all forms of crisis and problems. With injustice, there is no peace anywhere.

“What is happening in South-East today in form of agitations is as a result of injustice. So, we the elders are put in a great dilemma because the younger generation is attacking us and we have been telling them to hold on, believing that the President would have a change of mind.

“We thought that the President would be concerned about the level of injustice, agitations and crises we have in the South-East and would try to ameliorate these things but unfortunately, he is not thinking towards that direction. It is most unfortunate and Ohanaeze will come up with a stronger statement.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *