fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Kungiyar Kare Muradun Inyamurai ta Ohanaeze ta roki Tsageran IPOB su zo a yi zaman Lafiya

Kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Ndigbo ta jawo hankalin ESN da MASSOB da sauran kungiyoyin Fafituka a yankin kan cewa su rungumi zaman lafiya.

 

Gwamnonin yankin sun yi wata ganawa ranar 25 ga watan Afilu inda suka kafa kwamiti da zai tattauna da masu ruwa da tsaki da shuwagabannin al’umma kan yanda za’a shawo kan lamarin.

 

Sakataren Ohanaeze Indigbo, Alex Ogbonnia ya bayyana cewa, manufar wancan kwamiti shine a dawo da zaman lafiya a yankinsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *