fbpx
Monday, September 27
Shadow

Kungiyar kare muradun Musulmai ta MURIC tace Shugaba Buhari ya mayar da daya ga watan Muharram ranar hutu ko ta roki Allah yayi fushi dashi

Kungiyar kare muradun Musulmai ta MURIC ta nemi shugaban masa, Muhammadu Buhari ya mayar da ranar 1 ga watan Muharram a matsayin ranar hutu duk shekara.

 

MURIC ta bakin shugabanta, Farfesa Ishaq Akintola ta bayyana cewa, ranar farko da Shekarar musulunci na da matukar tasiri a ratuwar musulmai dan haka tun tuni ake kiran cewa, a sakata a matsayin ranar Hutu.

 

Tace a wannan shekarar tana son kara fadada kiran da takewa Gwamnati a mayar da ranar a matsayin ranar hutu in ba haka ba, zata roki Allah yayi Fushi da shugaba Buhari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *