fbpx
Monday, May 10
Shadow

Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN ta wanke Pantami fes kan zargin da ake masa

Kungiyar Kiristocin Najeriya ta CAN reshen jihar Kaduna ta wanke Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami kan zargin da ake masa na cewa wai yana da hannu kan mutuwar tsohon Gwamnan Kaduna, Patrick Ibrahim Yakowa.

 

Shugaban kungiyar a Kaduna, John Hayab wanda kuma Shine me baiwa gwamnan Shawara kan harkokin addinin Kirista a wancan lokaci ne ya bayyana haka.

 

Yace yana kira ga ‘yan Najeriya su yi watsi da waccan magana dan babu kanshin gaskiya a cikinta. Yace an kirkireta ne kawai dan kawo tangardar zaman lafia.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *