fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal tawa Musulmai garsuwar Barka da Sallah

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake Ingila ta wa masoyanta Musulmai gaisuwar barka da sallah.

 

Arsenal ta saka wanna  gaisuwane ta shafinta na sada zumunta inda tace suna taya duk masu salla murna da fatan a yi lafiya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *