fbpx
Friday, May 14
Shadow

Kungiyar Ma’aikatan Shari’a ta Lagos ta dakatar da yajin aiki

Ma’aikatan shari’a sun sake komawa bakin aiki a jihar Legas bayan sun shiga yajin aiki na kwanaki 23 don matsawa bukatar samun ikon cin gashin kai ga bangaren shari’a.
Sake dawo da su ya biyo bayan umarnin da Sashen Gudanarwa na Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Legas ya bayar.
Kodayake dukkan sassan sashen shari’ar jihar sun bude, amma har yanzu kotuna ba su fara zama ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *