fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Kungiyar Magoya Bayan Gwamna Zulum Sun Tarbi Wanda Ya Yi Tattaki Daga Jigawa Zuwa Maiduguri

A safiyar yau Lahadi ne Usman Uzairu matashi dan asalin karamar hukumar Hadejia dake jihar Jigawa ya isa garin Maiduguri, don nuna soyyyarsa ga Gwamna Zulum. Inda ya samu tarbar shugabanin hadin gwiwar kungiyar Zulum / KSM karkashin jagorancin Comr Mahmud Lawan Bakura Mafa. 

Shugaban Gidauniyar, Comrade Mahmud Lawan Mafa tare da mukarrabansa, Isa Mala, Ali Kaka Gashigar, suka karbi matashin mai goyan bayan Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum wanda ya zo Maiduguri a da kafa, tun daga Hadeja jihar Jigawa zuwa Maiduguri, babban birnin jihar Borno.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *