fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Kungiyar masu kayan Abinci da Shanu sun yi barazanar daina kai kayan zuwa Kudu

Kungiyar masu kayan Abinci da shanu sun yi barazanar daina kai kayan Abincin zuwa kudu.

 

Kungiyar ta bayyana cewa, ta baiwa Gwamnatin tarayya makonni 3 su biya mata bukatunta idan kuwa ba haka ba zata daina kai kayan kudu.

 

Shugaban kungiyar ta AFUCDN, Muhammad Tahir ya bayyana haka bayan ganawar kungiyar a Abuja.  Yace tun ganawar da suka yi da Gwamnan Jihar Kogi, Yahya Bello ya musu alkawari, Gwamnati bata dauki matakin komai ba akan Lamarin.

National President of the AFUCDN, Muhammed Tahir, who spoke with journalists at the end of an emergency meeting of the union in Abuja on Tuesday evening, lamented that since the Kogi State governor, Yahaya Bello, intervened in the last three months, which led to the suspension of their six-day industrial action, nothing has been done on the union’s agitation.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *