fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Kungiyar Sewansea da yan wasanta da ma’aikata zasu daina yin amfani da kafafen sada zumunta saboda batagari masu zagi

A ranar juma kungiyar Swansea tasha kashi a hannun Birmingham kuma bayan an tashi wasan tauraron ta Jamal Lowe yasha zagi a kafar sada zumunta ta Instagram.
 
Wannan bashine karo na farko da yan wasan kungiyar ke shan zagi a kafafen sada zumunta ba, domin karo na uku kenan tun kama daga watan febrairu.
 
Yayin da dan wasanta Yan Dhana yasha zagi bayan kungiyar tasha kashi a hannun Manchester City, kuma shima Ben Cabango ya fuskanci irin wannan matsalar a lokacin daya tafi bugawa kasar sa Wales wasa.
 
Kungiyar yanzu ta yanke hukunci da kanta inda ta bayyana cewa zata dauki tsawon mako guda ba tare da yin amfani da kafafen sada zumunta ba, duk da cewa dai ta kai kukanta ga shuwagabannin kafafen sada zumuntar.
 
 

Swansea City players and staff to boycott social media following spate of racist abuse

 

The latest incident occurred after the Swans’ defeat at Birmingham City on Friday night, when Jamal Lowe was racially abused on Instagram the following day.

It is the third incident where a Swansea player has been subjected to racist abuse on social media since February.

 

Yan Dhanda was abused after the FA Cup loss to Manchester City and Ben Cabango was targeted while on international duty with Wales.

 

Although the Championship club has previously urged social media companies to do more to prevent online abuse, they are now taking it one step further with a collective social media blackout.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *