fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kungiyoyi 6 na son sayen Neymar da Mbappe

Rahotanni daga faransa sun bayyana cewa kungiyoyin kwallon kafa 6 na zawarcin taurarin kungiyar kwallon kafa ta PSG, Neymar da Kylian Mbappe. 


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Chelsea,Manchester City da Liverpool suna son sayen Neymar kamar yanda Le Parisen ta ruwaito inda ake rade-radin cewa zai PSG zata sayar da dan wasan akan Fan Miliyan 150.

Hakanan akwai rahoton dake cewa, kungiyoyin 3 na Ingila da Real Madrid da Barcelona da Juventus na neman sayen Matashin dan kwallon PSG, Kylian Mbappe.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *