fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Kungiyoyin Fafutuka 127 sun shirya gagarumar Zanga-Zanga saboda gazawar Gwamnati wajan kawo karshen zubar da jini

Gamayyar kungiyoyin fafutuka 127 sun tsayar da ranar 26 ga watan Mayu dan yin Zanga-Zangar nuna rashin jin dadij gazawar gwamnati wajan kawo karshen tashe-tashen hankula a Najeriya.

 

Kungiyoyin sun bayyana cewa kisan mutane na kara yawaita inda zuwa farkon shekarar 2021, an samu karin yawaitar wanda suka mutu zuwa 2000.

 

Kungiyoyin sun ce tunda Shugaban ya ki jin kiraye-kirayen da ake masa na ya dauki mataki akan lamarin, to dolene su dauki matakin Zanga-Zanga.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *