fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Kuskure daya bai kamata yasa a kori Abba Kyari ba>>Ahmad Isa

Me rajin kare hakkin bil’adama, kuma dan Jarida, Ahmad Isa ya koka da cewa, bai kamata laifi daya yasa a kori Abba Kyari ba.

An dakatar da Abba Kyari saboda zargin alaka da Hushpuppi wanda jami’an tsaron kasar Amurka,  FBI suka kama.

 

Saidai Ahmad Isa ya bayyana cewa kuskure aka samu, yace kuma masu murna su daina. Dan kuwa Abba Kyari ba zai kunyata ba.

“They are celebrating, they are quick to celebrate but let me tell you, whether you care to listen or not Abba Kyari is not going down by the grace of God. He has done too [much] good to go down because of one mistake, even if it is true.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *