fbpx
Saturday, October 16
Shadow

‘Akwai Dubunnan Mutane dake karkashin Ikon Boko Haram’


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Rahotanni sun bayyana cewa har yanzu akwai dubbunan mutanen dake zaune a garuruwan jihar Borno da babu gwamnati ko kuma suna karkashin kulawar mayakan Boko Haram.

Shahararren dan jaridarnan daya kware wajan kawo rahotanni kan ta’adddanci da rikice-rikicene, Ahmad Salkida ya bayyana haka a shafinshi na Twitter inda yayi fatan cewa suna jiran ganin an kubutar da wadannan mutane ko kuma samar da hukuma a wadannan gurare.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *