fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kwallon da Bruno Fernandez ya zubar ta jawo cece-kuce kalli yanda aka rika masa barkwanci

Manchester United ta sha kashi a wasan da suka buga da Aston villa da ci 1e.ban haushi.

 

Saidai ana daf da za’a tashi wasan, Man United ta samu damar rama kwallon da aka ci ta da bugun daga kai sai me tsaron gida amma Bruno Fernandez ya zubar da damar inda ya dirka kwallon sama.

 

Hakan ya jawo cece-kuce sosai a tsakanin magoya bayan Manchester United inda su kai ta caccakar Fernandez da kuma kocin kungiyar Ole Gunners.

 

 

An rika barkwanci da kwallom ta Fernandez kamar haka.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *