fbpx
Monday, May 10
Shadow

Kwana 10 kenan coronavirus bata kashe ko da mutum daya ba a Najeriya>>NCDC

Yau kwanaki 10 kenan a jere babu wanda cutar coronavirus ta kashe a Najeriya kamar yanda hukumar ka da cutuka ta NCDC ta bayyana.

 

Ta bayyana hakane ta shafinta na Twitter.

Hukumar tace a samu sabbin masu cutar 100 daga jihihi 8 ciki hadda babban birnin tarayya, Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *