fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

KWANA KADAN BAYAN HARIN GARIN AUNO: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Boko Haram Sama Da Dari Biyu

Sojojin Nijeriya sun samu gagarumar nasara akan masu tayar da kayar baya, inda aka rawaito cewa sun kashe sama da mayaka dari biyu a cikin dazukan dake jihar Borno.

Wanda ya kawo rahoton cikin yaren turanci ya hado da wadannan hotunan domin su zama hujjar nasarar da sojoji suka bayyana cewa sun samu.
Allah ya kara mana zaman lafiya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *