fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kwanannan Najeriya zata tarwatse>>Ohanaeze

Kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta bayyana cewa, kwanannan Najeriya zata tarwatse idan ba’a magance matsalolin dake damun kasar ba.

 

Sannan kungiyar tace ta gano wata makarkashiya da ake shiryawa kabilar Inyamurai.

 

Kungiyar tace da wuya Najeriya ta tsallake Shekarar 2023 a matsayin kasa daya. Amma hakan ya danganta da abinda ya faru a zabuka.

“The apostles of truth, justice, equity and fairness in Nigeria project know that 2023 presidential tournament will determine if Nigeria will go into political relegation or qualify to continue to exist as one entity”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *