fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Kwanannan ‘yan Najeriya zasu Shiga har Abuja su kori Shugaba Buhari daga Aso Rock>>Pastor Giwa

Wani Fasto me yawan Sharhi akan al’amuran yau da kullun, Fasto Adewale Giwa ya bayyana cewa, Kwanannan ‘Yan Najeriya zasu je har Abuja su kori shugaba Buhari daga Aso Rock.

 

Yace lamarin tsaro yayi Muni kuma duka alamu sun bayyana abin ya fi karfin Shugaban kasar.

 

Yace babu wata kasar Waje da zata iya magance matsalar Najeriya inda yace Abu daya ne kawai shine a raba kasar kowa ya kama gabansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *